Jump to content

Ba

Daga Wiktionary

Ba About this soundBa  Kalmar nahawu da ke nuni ga ki ko rashin abu a cikin Jimla, tare da kore yiwuwar aiki ko abu. [1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • ba haka ba ne
  • shi ba mawaki ba ne
  • ba ta je ko’ina ba
  • ba ya nan
  • ba irin shi
  • ba aro
  • ba daani

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: not,no

Manazarta

[gyarawa]
  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,8
  2. https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=ba