The Fool of Kairouan (fim)
Appearance
The Fool of Kairouan (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1939 |
Asalin harshe | Larabci |
Ƙasar asali | Faransa da Tunisiya |
Characteristics | |
'yan wasa | |
Flifla Chamia (en) | |
External links | |
Specialized websites
|
The Fool of Kairouan ( Larabci : مجنون القيروان ; fassarar: Majnun al-Kairawen; French: Fou de Kairouan ), wanda aka yi a shekarar 1939, shi ne fim ɗin kiɗa na farko a ƙasar Tunisiya, Haka-zalika fim ɗin farko da aka yi da harshen Larabci a ƙasar.[1] Mawaki Mohamed Jamoussi ne ya taka rawa a cikin shirin.[2] Ana ɗaukarsa ɗaya daga cikin manyan fina-finai a tarihin silima kafin yaƙin duniya na biyu a Arewacin Afirka.[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Gabous, Abdelkrim (1998). Silence, elles tournent: les femmes et le cinéma en Tunisie. Cérès. p. 19. ISBN 978-9973-19-387-2.
- ↑ Khlifi, Omar (1970). Histoire du cinéma en Tunisie. Société tunisienne de diffusion. p. 118. OCLC 486898369.
- ↑ Bernstein, Matthew; Gaylyn Studlar (1997). Visions of the East: orientalism in film. I.B.Tauris. p. 231. ISBN 978-1-86064-304-0.