Nkem Owoh
Nkem Owoh | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | jahar Enugu, 1958 (65/66 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Harshen, Ibo |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Ilorin |
Harsuna |
Turanci Harshen, Ibo Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, ɗan wasan kwaikwayo da darakta |
Muhimman ayyuka | Osuofia in London |
Kyaututtuka | |
Imani | |
Addini | Kiristanci |
IMDb | nm1574483 |
Nkem Owoh ɗan wasan kwaikwayo ne kuma ɗan wasan barkwanci na Najeriya. A shekara ta 2008, ya samu lambar yabo ta African Movie Academy Award jarumjn shekara saboda rawar da ya taka a cikin fim din Najeriya mai suna "Stringer Pain".
Kuruciya
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Nkem Owoh a jihar Enugu, Najeriya. Bayan kammala karatunsa na firamare da sakandire ya wuce Jami'ar Agriculture ta tarayya dake Abeokuta inda ya karanta aikin injiniya. Tuni a lokacin karatunsa na jami'a, Owoh ya fara wasan kwaikwayo a shirye-shiryen talabijin da fina-finai daban-daban.
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]Owoh ya fito a cikin fim din Osuofia na 2003 a Landan. An kuma san shi da yin waƙar "I Go Chop Your Dollar" game da zamba. Wakar dai ta fito ne a cikin fim din The Master wanda Owoh ke yin damfara. Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa da kuma hukumar yada labaran Najeriya ta haramta wakar. A cikin 2007 an kama Owoh a Amsterdam, Netherlands ( Unguwar Bijlmermeer a cikin gundumar Zuidoost Amsterdam ) sakamakon binciken watanni bakwai da 'yan sandan Holland suka yi wa lakabi "Operation Apollo". [1] An kama Owoh ne a lokacin da yake gudanar da wani wasan kwaikwayo na kade-kade a lokacin da ‘yan sanda suka kai samame wajen taron inda suka kama mutane 111 da ake zargi da damfarar cacar baki da kuma shige da fice. Daga baya aka saki Owoh. [2] A watan Nuwamba 2009 an sace Owoh a gabashin Najeriya. [3] Masu garkuwa da mutanen sun nemi kudin fansa naira miliyan 15 . [4] An sako Owoh ne bayan da wasu ‘yan uwansa suka biya kudin fansa naira miliyan 1.4 .
Fina-finan Jarumi
[gyara sashe | gyara masomin]Year | Film | Role | Notes |
---|---|---|---|
1987 | Things Fall Apart | with Pete Edochie | |
1993 | Circle of Doom 2 | with Kanayo O. Kanayo | |
1995 | Rattlesnake | Odinaka | with Francis Duru |
2000 | Ukwa | with Patience Ozokwor | |
1999 | Big Man...Big Trouble | ||
Sawam | with Francis Agu | ||
Conspiracy | with Onyeka Onwenu | ||
2001 | Onye-Eze | Onye-Eze | |
2002 | Fake Doctor | Dr. Zebedi | |
Ifeonye Metalu | |||
Long John | |||
Police Officer | |||
Spanner | with Chinedu Ikedieze | ||
2003 | Anunuebe | ejimfor 2011 | |
King of the Forest | |||
Lion Finger | |||
Mr. Trouble | with Patience Ozokwor | ||
Osuofia in London | Osuofia | ||
Police Recruit | |||
2004 | America Visa | ||
My Driver | |||
My Own Share | |||
Osuofia in London 2 | Osuofia | ||
Spanner Goes to Jail | with Chinedu Ikedieze | ||
The Master | with Kanayo O. Kanayo | ||
2005 | Akanchawa | ||
Bus Driver | with Dakore Egbuson | ||
The Prince | |||
2006 | A Fool at 40 | Hygenius | |
Captain | |||
Foreign Base | |||
Indemnity | Egbentu | ||
Made in Cambridge | |||
My Kingdom Come | |||
The Barrister | Athanasius | ||
The Dreamer | |||
2007 | Battle of Indemnity | Egbentu | |
Covenant Keeping God | Samuel | ||
De prof | |||
Johnbull & Rosekate | Johnbull | ||
Persecution | |||
Stronger Than Pain | Ulonna | with Kate Henshaw-Nuttal Owoh's performance in this film earned him the Best Actor in a Leading Role award at the African Movie Academy Awards in 2008 | |
2008 | His Holiness | Onyabo | |
His Last Action | |||
Wonderful Man | |||
2012 | Military Zone | ||
2014 osuofia and the widow with Walter anga mayor ofoegbu chinyere wilfred | |||
2015 | Ghana Must Go | ||
2018 | Lionheart | Chief Godswill | |
2019 | Kpali | Mr. Kalayor | with Gloria Young and Ini Dima-Okojie |
2021 | My Village People | with Bovi and Amaechi Muonagor |
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Nkem Owoh on IMDb
- - Includes a transcript of the music video in the original Nigerian Pidgin and a translation into English by Azuka Nzegwu and Adeolu Ademoyo
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Cite error: Invalid
<ref>
tag; no text was provided for refs namedthereg
- ↑ Cite error: Invalid
<ref>
tag; no text was provided for refs namedonlinenigeria
- ↑ Nkem Owoh (Osuofia) Kidnapped[permanent dead link]
- ↑ "Breaking News Osuofia (Nkem Owoh) Kidnapped". Archived from the original on 2016-03-04. Retrieved 2021-11-27.
- Pages with reference errors
- All articles with dead external links
- Articles with dead external links from September 2022
- Articles with invalid date parameter in template
- Articles with permanently dead external links
- Haihuwan 1958
- Wanda akai garkuwa dasu
- Tsaffin daliban jamiar Abeokuta
- 'yan wasan karni na 21
- 'Yan wasan kwaikwayo a karni na 20
- 'yan wasan kwaikwayo maza
- Rayayyu
- Mutane daga Enugu
- Inyamurai yan wasa
- Jarumin shekara
- Dan wasa inyamuri