Friedrich Wilhelm von Steuben
Appearance
Friedrich Wilhelm von Steuben | |||
---|---|---|---|
| |||
Rayuwa | |||
Cikakken suna | Friedrich Wilhelm August Heinrich Ferdinand von Steuben | ||
Haihuwa | Magdeburg, 17 Satumba 1730 | ||
ƙasa |
Kingdom of Prussia (en) Tarayyar Amurka | ||
Mazauni | New York | ||
Harshen uwa | Jamusanci | ||
Mutuwa | Steuben (en) da Birnin Utica, 28 Nuwamba, 1794 | ||
Makwanci | Steuben Memorial State Historic Site (en) | ||
Ƴan uwa | |||
Mahaifi | Wilhelm Augustin Steuben | ||
Mahaifiya | Maria Justina von Jagow | ||
Abokiyar zama | Not married | ||
Karatu | |||
Harsuna | Jamusanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | hafsa | ||
Employers | Joseph Frederick William (en) | ||
Muhimman ayyuka | Revolutionary War Drill Manual (en) | ||
Kyaututtuka |
gani
| ||
Mamba | American Philosophical Society (en) | ||
Aikin soja | |||
Fannin soja |
Prussian Army (en) Continental Army (en) | ||
Digiri |
Fänrik (en) lieutenant (en) | ||
Ya faɗaci |
American Revolutionary War (en) Second Silesian War (en) Seven Years' War (en) | ||
Friedrich Wilhelm (an haife shi ranar 17 ga watan satumba, shekara ta 1730 - 28 nuwamba, 1794). Tsohon soja ne.
Farkon rayuwa da Aiki
[gyara sashe | gyara masomin]An haifa Von Steuben shekara ta (17 Satumba 1730). Magdeburg,Duchy of Magdeburg, Kindom of prussian. ya kasance Manjo janar ne na soja na kasar Amurka. An fi sanin sa da suna Baron Von Steuben.Mayaki ne kuma jajirtar can mayaki.
Mutuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Baron Von Steuben yamutu shekaran alib (28 Nuwanbar 1794)a lokacin yanada shekaru (64)a garin New York (jiha)