Accra
Appearance
Accra | |||||
---|---|---|---|---|---|
Nkran (ak) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Ghana | ||||
Yankuna na Ghana | Yankin Greater Accra | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 2,388,000 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 13,803.47 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Ghanaian Coastal Plain (en) | ||||
Yawan fili | 173,000,000 m² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Tekun Guinea | ||||
Altitude (en) | 61 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Cape Coast | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Mayor of Accra (en) | Mohammed Adjei Sowah (en) (24 ga Maris, 2017) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 0302 da 0302 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | ama.gov.gh |
Accra (lafazi : /akra/) Birni ne da ke a yankin Birnin Accra, a ƙasar Ghana. Shi ne babban birnin ƙasar Ghana sannan kuma da babban birnin yankin Birnin Accra. Accra tana da yawan jama'a 2,270,000, bisa ga jimillar 2012. An gina birnin Accra a karni na sha biyar bayan haifuwan annabi Isa.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Masunta a birnin
-
Kauyen Xian, Accra
-
Filin Polo, Accra
-
Accra metropolitan Assembly
-
Accra
-
Black Star Gate
-
Wani titi
-
Birnin