Jump to content

kare

Daga Wiktionary
Sake dubawa tun a 20:25, 13 Janairu 2024 daga Zaharaddini Haruna (hira | gudummuwa)
(bamban) ← Tsohon zubi | Zubi na yanzu (bamban) | Zubi na gaba → (bamban)

Hausa

[gyarawa]

suna

[gyarawa]

kare dabba ne daga cikin dabbobin gida, yanada dogon baki bayada zuciya ko kaɗan, yanada masifa matuƙa. jam'i karnuka.

Fassara

  • Larabci: كلب
  • Katafanci: a̱bwu
  • Turanci: dog

Karin magana

[gyarawa]

Kare abinda da ake nufi shine kariya daga faruwar wani abu


Kare ana nufin karewar wani abu wanda akwai da daga baya babu