Jump to content

Miyar Eru

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sake dubawa tun a 08:18, 31 Oktoba 2024 daga Jidda3711 (hira | gudummuwa) (An ƙirƙira ta hanyar fassara shafin "Eru (soup)")
(bamban) ←Canji na baya | Zubi na yanzu (bamban) | Canji na gaba → (bamban)

 

Eru kayan lambu ne daga Kamaru. Abu ne mafi soyuwa ga mutanen Bayangi, na yankin Manyu a kudu maso yammacin Kamaru. Miyar ganye ne wanda ya ƙunshi ganyen da aka yanka da kyau na Eru ko okok. Ana dafa eru tare da waterleaf ko alayyaho, manja, crayfish, ko kifi busasshe, fatar saniya (kanda) ko nama.

Ana cin wannan miyar ne tare da fufu (tuwon rogo jiƙaƙƙe) ko garri.

Girke-girke Eru

Duba kuma

  • Abincin Kamaru
  • Jerin abincin Afirka
  • Jerin kayan lambu

Manazarta