Jump to content

Ispaniya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sake dubawa tun a 07:38, 27 Oktoba 2017 daga DonCamillo (hira | gudummuwa) (sabon kasida)
(bamban) ←Canji na baya | Zubi na yanzu (bamban) | Canji na gaba → (bamban)
Palacio de las Cortes, wurin zama na majalisar Hispania.
Tutar Hispania.

Hispania ko Spain, kasa ne, da ke a nahiyar Turai. Hispania tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 505,990. Hispania tana da yawan jama'a 46,468,102, bisa ga ƙidayar yawan jama'a a shekarar 2016. Spain tana da iyaka da Faransa, Portugal kuma da Andorra. Babban birnin Hispania, Madrid ne.

Hispania ta samu yancin kanta a shekara ta 1479.

Turai    

Gabashin Turai

BelarusBulgairiyaKazechHungariyaMoldufiniyaPolandRomainiyaRashSlofakiyaUkraniya

Arewacin Turai

DenmarkIstoniyaFinlandIcelandIrelandLaitfiyaLithuaniaNorwaySwedenUnited Kingdom

Kudancin Turai

AlbaniyaAndorraHerzegovinaKroatiyaGirkaItaliyaMasadoiniyaMaltaMontenegroPortugalSan MarinoSerbiyaSloveniyaHispaniaVatican

Yammacin Turai

AustriyaBeljikFaransaJamusLiechtensteinLuksamburgMonacoHolandSwitzerland

Tsakiyar Azsiya

Kazakhstan

Àisia an Iar

AzerbaijanGeorgiyaTurkiyya

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.