Jump to content

Bambanci tsakanin canje-canjen "Miyar Eru"

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Content deleted Content added
Jidda3711 (hira | gudummuwa)
An ƙirƙira ta hanyar fassara shafin "Eru (soup)"
 
Jidda3711 (hira | gudummuwa)
Saka databox
Layi na 1 Layi na 1
{{databox}}
 
'''Eru''' kayan lambu ne daga [[Kamaru]]. Abu ne mafi soyuwa ga mutanen [[Harshen Kenyang|Bayangi]], na yankin Manyu a kudu maso yammacin Kamaru. Miyar ganye ne wanda ya ƙunshi ganyen da aka yanka da kyau na Eru ko okok. Ana dafa eru tare da waterleaf ko alayyaho, [[manja]], crayfish, ko kifi busasshe, fatar saniya (kanda) ko nama.

Canji na 08:22, 31 Oktoba 2024

Miyar Eru

Eru kayan lambu ne daga Kamaru. Abu ne mafi soyuwa ga mutanen Bayangi, na yankin Manyu a kudu maso yammacin Kamaru. Miyar ganye ne wanda ya ƙunshi ganyen da aka yanka da kyau na Eru ko okok. Ana dafa eru tare da waterleaf ko alayyaho, manja, crayfish, ko kifi busasshe, fatar saniya (kanda) ko nama.

Ana cin wannan miyar ne tare da fufu (tuwon rogo jiƙaƙƙe) ko garri.

Girke-girke Eru

Duba kuma

  • Abincin Kamaru
  • Jerin abincin Afirka
  • Jerin kayan lambu

Manazarta