Ispaniya
Hispania ko Spain, kasa ne, da ke a nahiyar Turai. Hispania tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 505,990. Hispania tana da yawan jama'a 46,468,102, bisa ga ƙidayar yawan jama'a a shekarar 2016. Spain tana da iyaka da Faransa, Portugal kuma da Andorra. Babban birnin Hispania, Madrid ne.
Hispania ta samu yancin kanta a shekara ta 1479.
Turai | |||
Belarus • Bulgairiya • Kazech • Hungariya • Moldufiniya • Poland • Romainiya • Rash • Slofakiya • Ukraniya | Denmark • Istoniya • Finland • Iceland • Ireland • Laitfiya • Lithuania • Norway • Sweden • United Kingdom | ||
Albaniya • Andorra • Herzegovina • Kroatiya • Girka • Italiya • Masadoiniya • Malta • Montenegro • Portugal • San Marino • Serbiya • Sloveniya • Hispania • Vatican | Austriya • Beljik • Faransa • Jamus • Liechtenstein • Luksamburg • Monaco • Holand • Switzerland | ||
Kazakhstan |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.